IQNA - Tawagar da ke halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 10 a kasar Saudiyya sun ziyarci cibiyar buga kur'ani mai tsarki ta Sarki Fahad da ke Madina.
Lambar Labari: 3492739 Ranar Watsawa : 2025/02/13
Tehran (IQNA) – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya karbi bakunci n daliban jami'a da malamai da jami'ai .
Lambar Labari: 3487225 Ranar Watsawa : 2022/04/27